Skip to main content

Shawara 50 Ga Marubuci




Shawara 50 Ga Marubuci!


In kana da kyau, Haka kuma da Hukumar Talifi ta so Abubakar Imam, ya yi mata wani rubutu bayan ta aro shi daga Hukumar En’e ta Katsina, sai da ta sama masa littafai da yawa daga Turanci zuwa Larabci da nufin ko zai duba ya kwaikwayi zubin wani, shi ne fa cikin Ikon Allah, ya fito mana da Magana Jari Ce 1-3, a cikin wata shida, da kuma ya koma Katsina aka aramin Sani >uDuk da yake rubutu ya fi ga baiwa, wani gani ya yi ana yi shi ma ya kama, wani sai da ya karanta littafan wasu kafin ya fara, wani ko bai ma san lokacin da ya samu wannan sha’awar ba, shi dai ya wayi gari yana yi. Duk da haka, na san mai sana’a ba zai rasa tuntu$ar waninsa ba don ya samu hanyar da zai inganta tasa sana’ar, saboda, da na gaba ake gane zurfin ruwa.
Don haka, sanin Ya kai maruci ina son ka yi Wa&annan shawarwari na rubuta su ne a sakamakon littafan da na karanta da kuma yadda na fahimce su da kuma wasu tankiya da na yi da wasu makaranta littafai. Ga dai shawarwarin nan:

1. Mu tabbatar da cewa rubutunmu ya bar yin www.gumel.com, to, mu tabbatar da cewa rubutunmu ya kai girmar 12 ko 14, in don yara muke yi. In ko muna amfani ne da harufa na Furofesa Uba Abdallah, da ake samu a mabincika ta jaridar Gaskiya Ta Fi kwabo, to, rubutunmu ya kai 14 ko 16, saboda harufan ba su kai girmar na Hausa ba. Wasu ko suna amfani da harufa na Lucida Sans Unicode, kamar yadda Umar B. Ahmed, ya yi amfani da su a littafinsa, Jiya A Yau, Da&a&&un Waaramin Sani >u>umi 1 & 2, na Abubakar Imam, ko Taskar Tatsuniya, na Dr. Bukar Usman, ko Wa2. Yana da kyau a ce littafinmu, mun yi shi babi-babi ko kashi-kashi, idan wasan kwaikwayo ne. Kuma tare da ba kowane babi suna don hakan zai 3. In har ya zama lallai sai littafinka ya zama na &aya da na biyu zuwa yadda hali ya yi, to, a riarshen Alewa >asa, shafuka &ari uku ne da arba’in da biyu (342), ko littafin Ba4. Karanta littafin waninka a matsayinka na marubuci, zai ba ka wani ilmi na daban da ba ka da shi, misali karanta irin su, Magana Jari Ce, zai arshen Alewa >asa, ko Mace Mutum, na Rahama A. Majid, za su ba ka damar sanin wasu al’adu na 5. Mu daina yin amfani da ragon salo, watau mu yi ta cusa labarai da yawa a cikin littafi har mai karatu ya kasa fahimtar labarin da ake so a ba shi. Haka na faruwa ne, ta yadda marubuci ke 6. Yin amfani da karin magana da salon magana ko azanci, yana 7. Duk littafin da za ka rubuta, ka tabbatar da ka sa addininka, kusan ana 8. Rubuta mu9. >o10. Ka ri11. Mu daina ha&a maganar wani da wani, karanta Magana Jari Ce, da kyau ko So Aljannar Duniya, na Hafsatu M.A. Abdulwaheed, za ka ga tsaruwarsu da kyawunsu, da kuma yadda ake sakin layi yayin maganar wani.
12. Da yawa ana amfani da ba13. In har ba za mu sa lambar wayar da muka san ba ta gaskiya ba ce ba, don ba mu son a kira mu, to, gara mu bar littafin haka nan ba wani hanyar tuntu$a.
14. Yana da kyau ko adireshin I-Mail ne, mu sa a littafinmu, don wasu shawara ce za su ba mu, wasu ko gyara, wasu gaisuwa, wasu kuma labari ne suke so su ba mu, mu rubuta. Kada kuma mu gaji da masu filashin, in za mu iya, mu kira su mu gaisa don da naka kakan ga na wani, da ba ka rubuta littafinka ba, da ba su san ka ba.
15. Yana da kyau a ce marubuci ya san na’urar komfuta ko da &an ka&an ne, don zai 16. Ga wanda yake da dama, ISBN watau International Standard Book Number, yana 17. Yin ha18. Yin ha19. Duk wani labarin da ka san ingancinsa bai kai 75% - 80% ba, to, ka ha20. Yana da kyau amfani da yaren Nasara, sai dai, ba kishi ba ne, don ban ta$a ganin in da Nasara suka yi rubutunsu suka sa kalmominmu ba a ciki, kai ko sun yi haka ma sai sun Turance rubutunsa, dubi yadda a kullun suke gyara dikshonarinsu don juya kalmomin mutane su koma nasu. Mu ma mu ri
21. Yin &aba’i mai kyau da rubutunsa ya fito ranga&a&au, yana 22. #aukar lokaci mai tsawo ana duba da gyaran littafi, yana sa a ta23. Sanin ilmin addini, yana hana marubuci yin shisshigi cikin lamarin UbangijinSa, musamman ma wurin a je kowane abu in da Allah Ya a je shi.
24. Sanin yadda ma rubuci zai binciko abu idan yana son rubuta labari a kai, ba 25. Kuma akwai 26. Mu ri
27. In son samu ne, a ri28. #an sa wa29. >o30. Mu ri31. Kada ka 32. Saka dan zane-zane a littafi yakan burge masu karatu. Duba Ruwan Bagaja, ko Kul$a Na %arna, na Umaru #anjuma Katsina ko Nuni Cikin Nisha&i, na Malama Hasana Umar, ka gani.
33. In son samu ne, a kyautata amfani da 34. In za ka iya shiga >ur’ani ka koyi yadda ake tsara labari, ga Suratu Yusufa, ka ga yadda Allah Ya jero daki-daki na labarin, duba 35. Kada ka yarda harkokinka na rubutu, su hana ka yin wani aiki na ibada ko karatun addini ko sada zumunci ko wani harka na bautar Ubangijinka. Dubi yadda marigayi Abubakar Imam ya yi 36. Ko da ba ka da ku&i kuma ba ka da wanda zai &auki nauyin buga littafinka kada ka yi 37. Idan za a fara babi akan saki layi biyu ko abin da ya fi, wani lokaci ma yakan kai rabin shafi. Kuma harafin farko na babin akan yi masa durof kaf watau ya fi sauran girma, kamar yadda ake yi a jaridu, sannan akan fara kowane babi ne a sabon shafi kamar yadda aka yi a littafin, Rayuwata, na Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato, ko So Aljannar Duniya, ko Amadi Na Malam Ama, na Magaji A. #anbatta, ko Labaru Na Da Da Na Yanzu.
38. Akan ba da tazara a gefe da gefe na littafi, wani lokaci har yakan kai inci &aya, yin hakan yana ba wa&anda za su gyara littafin yayin da aka buga shi damar shirya shi ba tare da wani gefe ya shige wani wuri ba mai karatu ya kasa karantawa, duba littafin >arshen Alewa 39. Dole ne labarain da ka bayar ya fassara sunan da ka ba wa littafinka, kuma babi ya fassara sunan babi. Kalli Ruwan Bagaja, yadda labarin ya fassara sunan labarin, babukan suka fassa sunayen babuka kuma suka fassara sunan labarin.
40. Tsurar sunanka ake so ka rubuta a bangon littafi, babu Alhaji ko Hajiya ko Mr. ko Mrs., da sauransu sai dai a cikin gabatarwar littafi, kana iya fa&in wa&annan.
41. Rubuta sunan littafi da harufa da kuma launin da zai fito mai kyau ta yadda da mai saye da ya kalla sau &aya zai gane abin da aka rubuta ba sai ya tambaya ba, wani lokaci za ka ga marubuci ya rubuta sunan littafi ya yi wani baka, sai wani $angare na sunan ya shige baya a kasa karantawa sai an tambaya, wani lokaci sai ka ga launin bangon littafin ya rinjayi na rubutun yadda rubutun ba zai fito da kyau ba sai ka zazzare ido kafun ka karanta, duba littafin Magana Jari Ce, yadda aka rubuta sunan ko Uwar Gulma na Alhaji Muhammadu Sada, ko Zaman Duniya Iyawa Ne, na Yusufu Ladan, ko Tarihin Fulani, na Waziri Sakkwato Muhammadu Junaidu, ko Kano Ta Dabo Cigari, na Wazirin Kano, Alhaji Abubakar Dokaji, ko Mace Mutum, na Rahma A. Majid, kallo &aya za ka yi masu ka gane abin da ake nufi.
42. In za ka ba da labari, yi 43. Yana da kyau a ce marubuci ya iya nazarin littafi ta yadda zai iya duba littafi ya fitar da jigonsa ya fitar da salonsa da zunbinsa ya kuma iya tsokaci a kansa, hakan zai ba shi dama in yana rubuta nasa labarin ya rubuta shi ba tufka da warwara.
44. Bayan bangon littafi, shafi mai biye masa ana 45. Yawan maimaita wasu kalmomi a labari yakan gunduri masu karatu, wasu marubutan kuma za ka ga suna ta 46. A bangon littafin na baya wasu kan rubuta wani tsokaci da wani ya yi game da littafin ko kuma su &an gutsuro wani &an yanki na labarin su rubuta don jawo hankalin mai saye ko mai karatu.
47. Wasu sukan mai da labarinsu kamar wani filin shawarwari ne, sai ka ga sai labari ya yi nisa sai wai a tsaya ana ba mai karatu wasu shawarwari maimakon duk wata shawara da za a bayar a ba da ta a labarance wanda hakan shi mai karatu ya fi so ba wai a tsinke labari ba.
48. Wasu sukan yi 49. Yi 50. Sai dai duk yadda ka yi rubutunka, ka sani, ba ka iyawa saboda akwai wanda ya fi ka, ba ka gamawa don &an-Adam tara yake bai kai goma ba, ba a yaba ma duka, saboda ajizancinka da yadda in wani ya duba ya yabe ka wani ko sai ya samu ida ya kushe ka. Kai dai yi matu









Manazarta

(Ba sunan marubuci) (1970) Hausawa Da Ma(Ba sunan marubuci) (1968) Labaru Na Da Da Na Yanzu, NNPC, Zaria.
Abdullahi J. (1980) Nagari Na Kowa, NNPC, Zaria.
Abdulwaheed M.A.H. (1980) So Aljannar Duniya, NNPC, Zariya.
AbdurAdamu Y.M. (2007) Maza Gumbar Dutse, Gidan Dabino Publishers, Kano.
Adelekun Y. (2003) The Farmer And His Son, Al-Muneer Publications, Lagos
Ahmed U.B. (2002) Jiya A Yau Da&a&&un WaAlhaji Bello W.K. (1968) Gan&oki, NNPC, Zaria.
AlBambale M.B. (1994) Komai Nisan Dare, Ibramud Nigeria LTD, Zaria.
Bambale M.B. (1994) Kowa Ya Bar Gida, Ibramud Nigeria LTD, Zaria.
Bambale M.B. (1994) Kukan Kurciya, Ibramud Nigeria LTD, Zaria.
Bukar U. (2005) Taskar Tatsuniya 2, 3, 5 & 6, Gidan Dabino Publishers LTD, Kano.
Dokaji A.A. (1958) Kano Ta Dabo Cigari, NNPC, Zaria.
#anbatta M.A. (1980) Amadi Na Mallam Ama, NNPC, Zariya.
#an Goggo M. & Kano M.D. (1968) Tabarmar Kunya, NNPC, Zariya.
#angambo A. (2008) Rabe Raben Adabin Hausa, Amana Publishers LTD, Kaduna.
Falama M.B. (Ba a buga ba.) Kundin Karin Magana.
Falama M.B. (Ba a buga ba.) >a’idojin Rubutun Hausa Na Zamani.
Falama M.B. (Ba a buga ba.) Jagoran Marubuci.
Funtua B.A. (1975) Gandun Dabbobi, UPL, Ibadan.
Funtua B.S.A. (1996) >arya Fure Take… 1&2, Nabila Surayya Bookshop, Funtua.
Funtua B.S.A. (1996) Maryama 1&2, (Ba sunan masu bugawa.)
Funtua B.S.A. (1996) Wa Ya San Gobe… 1, 2&3, (Ba sunan masu bugawa.)
Funtua M.G. (1978) Gogan Naka, NNPC, Zaria.
Gagare B. (1980) >ashen Alewa >asa, Nigeria Magazine.
Idris D. (1980) Matsolon Attajiri, NNPC, Zariya.
Imam A.A. (1937) Magana Jari Ce 1, 2&3, NNPC, Zaria.
Imam A.A. (1966) Ruwan Bagaja, NNPC, Zaria.
Imam A.A. (1968) >aramin Sani >uImam A.A. (1980) Tarihin Annabi Da Na Halifofi, NNPC, Zaria.
Imam H.H.A. (2009) BaKa’oje I. (1973) Dare #aya, NNPC, Zaria.
Kankiya S.S. (2008) Laifin Wa? 1-4, Al-Amin Printing and Publishing Company, Kano.
Kano M.A. (1979) Hikayoyin Kaifafa Zukata, Thomas Nelson (Nigeria) Limited.
Kano M.M. & Frank Edger (1966) Dare Dubu Da #aya 1-5, NNPC, Zaria.
Katsina S.I (1980) Mallakin Zuciyata, NNPC, Zaria.
Katsina S.I. (1982) Turmin Danya, NNPC, Zaria.
Katsina U.#. (1979) Kul$a Na %arna, NNPC, Zaria.
Ladan A.Y. (1980) Zaman Duniya Iyawa Ne, NNPC, Zariya.
Lawal H.M. (2008) Nadama, MAIZAR Publishers and Printing Press, Zaria.
Lawal M. (2009) WalMagini A.S. (2006) Kundin Tsatsuba 1-3/ Matsatsuba 1&2, Jakara City Bookshop, Kano.
Magini A.S. (Ba shekarar bugawa) Fasa-Taro 1&2, Yahaya So Bookshop, Kano.
Mahamoud I. (2001) >a’idojin Rubutu, Al-Amin B/ Printing & Publishing Company, Kano.
Majid R.A. (2006) Mace Mutum, Freedom Press LTD, Kaduna.
Muhammad Y.M. (2003) Adabin Hausa, Ahmadu Bello University Press, Zaria.
Mukhtar I. (2004) Jagoran Nazarin >agaggun Labarai (Tsari na biyu), Benchmark Publishers, Kano.
Roukbah B.F. (1974) Matar Mutum Kabarinsa, NNPC, Zaria.
Sada A.M. (1968) Uwar Gulma, NNPC, Zaria.
Sardauna A.B (1961) Rayuwata, NNPC, Zaria.
Sharif M.A. (Ba shekarar bugawa) Maza Bisa Kan Maza, Najam Publishing, Kano.
Sheme I. (2003) ’Yartsana, Imfomart Publishers, Kaduna.
Sodangi H.C. (2008) Shamaki 1, 2, & 3, Jakara City Bookshop, Kano.
Tafawa %alewa A.A. (1966) Shehu Umar, NNPC, Zaria.
Tanko J.U. (2008) Yarena Addinina 1&2, Gidan Dabino Publishers LTD, Kano.
Tunau A.A. (1966) Yawon Duniyar Hajji Baba, NNPC, Zariya.
Umar M.B (1982) WaUmar M.H. (1980) Nuni Cikin Nisha&i, NNPC, Zaria.
Wazirin Sakkwato (1956) Tarihin Fulani, NNPC, Zaria.
Yahaya I.Y. (1971) Daren Sha Biyu, NNPC, Zaria.
Yahaya I.Y. (1986) Jagoran Nazarin Hausa, NNPC, Zariya.
Yahaya I.Y. (1988) Hausa A Rubuce: Tarin Rubuce Rubuce Cikin Hausa, NNPC, Zaria.
Zango A.M.T. (1980) Da’u Fataken Dare, NNPC, Zaria.
Zaria J.U.T. & East B. (1966) Jiki Magayi, NNPC, Zaria.

Comments

Popular posts from this blog

Ranar Hausa

Ranar Hausa Ta Duniya Inda Gizo Yake Saƙarsa: Hausa Ci Gaban Mai Ginan Tukwane Ko Ci Gaban Mai Haƙar Rijiya? 26/08/2023 Shin wannan ba son uwar dawa kawai ake yi wa harshen Hausa ba, har ma da romon baka. Akwai rubuce-rubuce da yawa da aka yi cikin harshen Hausa da suka haɗa da: Rubutattun waƙoƙin Hausa Waƙoƙin baka Rubutattun waƙoƙi na zamani Waƙoƙin baka na zamani Rubutaccen wasan kwaikwayo Wasan kwaikwayo na rediyo da na talabijin da na kuma bidiyo Wasan kwaikwai mai JERENGIYA (mai goyo ko mai dogon zango) Jaridu da mujallu na Hausa Gidajen rediyo da na talabijin da ake gudanar da su da Hausa Jami’o’i da kwalejin ilimi da na kwalejin kimiyya da fasaha da ake nazarin Hausa Sai dai wa ke karantar Hausa a mataki na JAMI’A ko KWALEJIN ILIMI ko KWALEJIN KIMIYYA DA FASAHA? Wa ke so ɗansa ya karanta Hausa a kowane irin mataki? Me ya sa a lokacin ɗaukar jarrabawar SAKANDERE yaranmu ba sa so su sanya Hausa a cikin jerin takardun da suke so su rubuta? Me ya sanya a swance ko ...

Hausa Karin Magana

29/11/2019 Duk wanda ya ɗauki namiji uba, zai mutu maraya. Duk wadda ta ɗauki namiji uba, za ta mutu marainiya. Duk wanda ya ɗauki namiji uba, za ta mutu ba a mata gara ba. Namiji ba ɗan goyo ba.  Salon Tsari Na Karin Maganar  Duk waɗannan karin maganganu ne na Hausawa kuma sun hau kan tsari. Idan aka duba za a ga karin magana ce mai ɓarayi biyu: Sashen farko: Duk wadda ta ɗauki namiji uba, = gaɓoɓi 11 Sashe na biyu: Za ta mutu mareniya. = Gaɓoɓi 8 Duk wadda ta ɗauki namiji uba/ za ta mutu marainiya. 11/8 Wannan salo ne da zubi na karin maganar Hausa, wani lokaci za a ga sashen dama ya fi yawan gaɓoɓi, wani lokaci kuma hagu ya fi yawa, a wasu wuraren kuma su zama ɗaya, amma kuma za a ga ma’ana ta tafi yadda ake so ba tare da ta ɓaci ba. Yadda Ake Amfani Da Karin Maganar Mata su suka fi amfani da wannan karin maganar, kuma suna amfani da ita ne a lokacin da namiji ya yi masu ba daidai ba, sai su faɗi wannan karin maganar da nufin su nuna masa cewa, ai da ma suna san...

JERIN SARKE A WAKOKIN BAKA NA HAUSA NA MUHAMMAD BELLO FALAMA 2015

Babi Na Ɗaya Gabatarwa 1.1      Shimfiɗa Waƙa, walau ta baka ko rubutacciya, wani muhimmin ɓangare ne na adabin al’umma. Masana sun yi nazarce-nazarce da dama kan jigo da salo, da kuma zubi da tsarin ire-iren waƙoƙin da ake da su na Hausa. Ta fuskar irin waɗannan nazarce-nazarce ne aka gano saƙonni da salo da kuma zubi da tsari da ma wasu abubuwa na daban da suka ƙunsu a cikin waƙoƙin baka na Hausawa. Wannan nazari ya ɗora ne a kan ire-iren nazarce-nazarcen da aka yi kan waƙoƙin baka na Hausawa, inda aka ɗauki jerin sarƙe aka nazarce shi. An ga yadda yadda maimai ke taka rawa wurin haifar da jerin sarƙe nau’o’insa. Jerin sarƙe, zance ne wanda aka sarƙa a falan biyu ko fiye, wato inda aka samu daidaito na sunaye ko yankuna ko kalmomi ko aka samu wani irin zubi mai burgewa, da aka samu ɓuraɓusai a cikinsa. An yi bayanin nau’o’in jerin sarƙe da suka haɗa da “Cikakken Jerin Sarƙe” da kuma “Ragagge Jerin Sarƙe”, tare da la’akari dadalilan da suke haif...