Darasi Na Bakwai
Wasalin U u
|
U |
Bu |
Ɓu |
Cu |
Du |
|
Ɗu |
Fu |
Gu |
Gwu |
Gyu |
|
Hu |
Ju |
Ku |
Kwu |
Kyu |
|
Ƙu |
Ƙwu |
Ƙyu |
Lu |
Mu |
|
Nu |
Ru |
Su |
Shu |
Tu |
|
Tsu |
Wu |
Yu |
’Yu |
Zu |
Huɗu,
Uhudu, zuhudu, kuku, mudu, buhu, biyu.
- Kuku ya dafa namu.
- Huhun namu ne.
- Uku suka ba mu.
- Wanda ya mutu ya huta
- Tumu maganin mahaukaci.
- Wanda ya gaji ya mutu.
Idan
ilimi da tsada jahilcin fa?
Safiya, Rana, Marece, Dare.
- Watan cika-ciki watan
Shara.
- Watan Safar wata na biyu.
- Taku-taha.
- Rabu’ul-akir.
- Watan jimada ta farko.
- Jimada ta biyu.
- Gambon wata watan Azumin-tsofoffi
.
- Watan Shan ruwan tsofoffi
watan sallar tsofoffi .
- Watan Azumi gari watan Ramalana.
- Watan Salla Ƙarama.
- Watan Bawan Salla.
- Watan Salla Babba watan
Hajji.
Comments
Post a Comment