Skip to main content

Posts

Showing posts from December, 2020

Shawara 50 Ga Marubuci

Shawara 50 Ga Marubuci! In kana da kyau, Haka kuma da Hukumar Talifi ta so Abubakar Imam, ya yi mata wani rubutu bayan ta aro shi daga Hukumar En’e ta Katsina, sai da ta sama masa littafai da yawa daga Turanci zuwa Larabci da nufin ko zai duba ya kwaikwayi zubin wani, shi ne fa cikin Ikon Allah, ya fito mana da Magana Jari Ce 1-3, a cikin wata shida, da kuma ya koma Katsina aka aramin Sani >u Duk da yake rubutu ya fi ga baiwa, wani gani ya yi ana yi shi ma ya kama, wani sai da ya karanta littafan wasu kafin ya fara, wani ko bai ma san lokacin da ya samu wannan sha’awar ba, shi dai ya wayi gari yana yi. Duk da haka, na san mai sana’a ba zai rasa tuntu$ar waninsa ba don ya samu hanyar da zai inganta tasa sana’ar, saboda, da na gaba ake gane zurfin ruwa. Don haka, sanin Ya kai maruci ina son ka yi Wa&annan shawarwari na rubuta su ne a sakamakon littafan da na karanta da kuma yadda na fahimce su da kuma wasu tankiya da na yi da wasu makaranta littafai. Ga dai shawarw

MURNAR APC TA CI ZABE

Sunan Waƙa: Barar Murnar Nasarar APC Sunan Mawaƙi: Barar Makafi A Garin Kaduna Amshi: Babiya Allah Lokaci: 03:41 Shekara: 2015 Bayan zaɓe Jigo Murnar nasarar zaɓen da aka yi na shekarar 2015 tare da yin zambo ga wasu ’yan siyasar PDP Jagora: To Bisimilla Allah, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Arrahamani Allah, Amshi: Babiya Allah. Jagora:   In na kama sunan Allah,                   Ni sai na yabi Manzon Allah, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Wannan bara ta murna za ai, Amshi: Babiya Allah. Jagora: ’Yan’uwa Musulmin Allah, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Buhari ya zama mulki,                Mulkin ƙasar yana hannunsa, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Ai Buhari ya zama ango, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Ƙasa tana gun nashi, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Ƙasa tana gun malam, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Cikin sarautar Allah, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Er-Rufa’i ne zai Gwamna, Amshi: Babiya Allah. Jagora: Albarkacin Rasulullahi, Ams